1 Sarakuna 18:46 - Littafi Mai Tsarki46 Ubangiji kuwa ya saukar wa Iliya da iko, ya sha ɗamara, ya sheka a guje, ya riga Ahab isa Yezreyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202046 Ikon Ubangiji ya sauko a kan Iliya, ya sha ɗamara, ya ruga a guje a gaban Ahab har zuwa Yezireyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |