1 Sarakuna 18:45 - Littafi Mai Tsarki45 Jim kaɗan sai sararin sama ya yi baƙi ƙirin da gizagizai da iska, aka yi ruwan sama mai yawan gaske. Ahab kuwa ya hau karusarsa ya tafi Yezreyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Ana cikin haka, sarari ya ƙara duhunta da girgije, iska ta taso, sai ruwan sama kamar da bakin kwarya ya sauko, Ahab kuwa ya hau zuwa Yezireyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |