1 Sarakuna 18:40 - Littafi Mai Tsarki40 Iliya kuma ya ce musu, “Ku kama annabawan Ba'al, kada ku bar ko ɗaya ya tsere.” Iliya kuwa ya kai su rafin Kishon, ya karkashe su a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Sa’an nan Iliya ya umarce su, ya ce, “Ku kama annabawan Ba’al, kada ku bar waninsu yă tsere!” Suka kama su, Iliya kuwa ya sa aka gangara da su zuwa Kwarin Kishon, aka yayyanka su a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |