1 Sarakuna 18:38 - Littafi Mai Tsarki38 Ubangiji kuwa ya sa wuta ta faɗo, ta cinye hadaya ta ƙonawa, da itacen, da duwatsun, da ƙurar, ta kuma lashe ruwan da yake cikin wuriyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Sai wutar Ubangiji ya fāɗo, ya cinye hadayar, itacen, duwatsun da kuma ƙasar, ya lashe ruwan da yake cikin wuriyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |