1 Sarakuna 18:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sa'an nan ya ce wa jama'a, “Ni kaɗai ne annabin Ubangiji da ya ragu, amma annabawan Ba'al ɗari huɗu ne da hamsin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai Iliya ya ce musu, “Ni ne kaɗai annabin Ubangiji da ya rage, amma Ba’al yana da annabawa ɗari huɗu da hamsin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |