1 Sarakuna 18:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sa'ad da Ahab ya ga Iliya, sai ya ce masa, “Kai ne, wanda kake wahalar da Isra'ila?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Sa’ad da Ahab ya ga Iliya, sai ya ce masa, “Kai ne wannan, kai mai tā-da-na-zaune-tsaye a Isra’ila?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |