2 Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Iliya,
2 Sai maganar Ubangiji ta zo wa Iliya, ta ce,
Ubangiji ya yi magana da Irmiya ya ce,
Ubangiji ya yi magana da Irmiya cewa,
Amma a wannan dare Ubangiji ya yi magana da Natan, ya ce,
Amma Ubangiji Allah ya yi magana da annabi Shemaiya,
Wani annabi mai suna Iliya, mutumin Tishbi a Gileyad, ya ce wa sarki Ahab, “Na rantse da Ubangiji, Allah na Isra'ila, wanda nake bauta wa, ba za a yi raɓa ko ruwan sama cikin shekarun nan ba, sai da faɗata.”
“Ka tashi daga nan ka nufi wajen gabas, ka ɓuya a rafin Kerit, a gabashin Urdun.
Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Iliya.