1 Sarakuna 17:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai macen ta ce wa Iliya, “Me ya haɗa ni da kai, ya mutumin Allah? Ka zo don ka nuna wa Allah zunubina, ka zama sanadin mutuwar ɗana?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Sai ta ce wa Iliya, “Mutumin Allah, yaya haka? Ka zo ne domin ka nuna wa Allah zunubaina, ka kuma jawo mutuwar ɗana?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |