1 Sarakuna 16:8 - Littafi Mai Tsarki8 A shekara ta ashirin da shida ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Ila ɗan Ba'asha, ya ci sarautar Isra'ila a Tirza. Ya yi sarauta shekara biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 A shekara ta ashirin da shida ta Asa sarkin Yahuda, Ela ɗan Ba’asha ya zama sarkin Isra’ila, ya kuma yi mulki a Tirza shekaru biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |