1 Sarakuna 16:28 - Littafi Mai Tsarki28 Omri kuwa ya rasu, aka binne shi a Samariya. Ɗansa Ahab ya gāji sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Omri ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a Samariya. Sai Ahab ya gāje shi a matsayin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |