1 Sarakuna 16:25 - Littafi Mai Tsarki25 Omri kuwa ya aikata mugunta a gaban Ubangiji fiye da dukan waɗanda suka riga shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Amma Omri ya yi mugunta a gaban Ubangiji, ya kuma yi zunubi fiye da dukan waɗanda suka kasance kafin shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |