1 Sarakuna 16:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sa'an nan ya sayi tudun Samariya daga Shemer a bakin azurfa dubu shida (6,000), a wurin Shemer, ya kuwa yi gini a kan tudun, ya sa masa suna Samariya saboda sunan Shemer mai tudun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ya saya tudun Samariya daga Shemer, a bakin talentin biyu na azurfa, ya kuma gina birni a kan tudun, ya kira shi Samariya, bayan Shemer, sunan mai tudun a dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |