1 Sarakuna 16:19 - Littafi Mai Tsarki19 Wannan ya faru saboda zunuban da ya aikata, ya yi mugun abu a gaban Ubangiji, ya bi hanyar Yerobowam da zunubinsa da ya aikata, har ya sa Isra'ilawa su yi zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Wannan ya faru saboda zunuban da ya yi, ya yi mugunta a gaban Ubangiji ya kuma yi tafiya a hanyoyin Yerobowam da kuma cikin zunubin da Yerobowam ya yi da ya sa Isra’ila suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |