1 Sarakuna 16:17 - Littafi Mai Tsarki17 Omri kuwa ya tashi daga Gibbeton tare da dukan Isra'ila, suka kai wa Tirza yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Sai Omri da dukan Isra’ilawa suka janye daga Gibbeton, suka yi wa Tirza kwanto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |