1 Sarakuna 15:8 - Littafi Mai Tsarki8 Abaija ya rasu, suka binne shi a Urushalima. Ɗansa Asa ya gāji sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sai Abiyam ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a Birnin Dawuda. Asa kuwa ya gāje shi a matsayin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |