1 Sarakuna 15:34 - Littafi Mai Tsarki34 Ya aikata zunubi a gaban Ubangiji. Ya bi hanyar Yerobowam da zunubin da ya sa mutanen Isra'ila su yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, yana tafiya a hanyoyin Yerobowam da kuma cikin zunubinsa, wanda ya sa Isra’ila suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |