1 Sarakuna 15:31 - Littafi Mai Tsarki31 Sauran ayyukan Nadab, da dukan abin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Game da sauran ayyukan mulkin Nadab da kuma dukan abin da ya yi, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |