1 Sarakuna 15:3 - Littafi Mai Tsarki3 Shi kuma ya aikata dukan irin zunubai da tsohonsa ya yi. Bai yi aminci ga Ubangiji Allahnsa sosai, kamar yadda kakansa, Dawuda, ya yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Shi ma ya aikata dukan irin zunubai da tsohonsa ya yi. Zuciyarsa ba tă bi Ubangiji Allahnsa, kamar yadda zuciyar Dawuda kakansa ta yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |