1 Sarakuna 15:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ya yi wa Ubangiji zunubi kamar yadda tsohonsa ya yi, ya kuma sa Isra'ila su yi zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ya yi mugunta a gaban Ubangiji, yana tafiya a hanyoyin mahaifinsa da kuma cikin zunubinsa, wanda ya sa Isra’ila suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |