1 Sarakuna 15:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ya yi shekara arba'in da ɗaya yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Ma'aka, 'yar Absalom, wato kakarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 ya yi mulki a Urushalima shekara arba’in da ɗaya. Sunan mahaifiya mahaifiyarsa, Ma’aka ne ’yar Abisalom. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |