1 Sarakuna 14:31 - Littafi Mai Tsarki31 Rehobowam kuwa ya rasu, aka binne shi a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Na'ama, ita kuwa Ba'ammoniya ce. Ɗansa, Abaija ya gāji sarautar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Sai Rehobowam ya huta da kakanninsa, aka kuma binne shi tare da su a Birnin Dawuda. Sunan mahaifiyarsa Na’ama, ita kuwa mutuniyar Ammon ce. Sai Abiyam ɗansa ya gāje shi a matsayin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |