1 Sarakuna 14:28 - Littafi Mai Tsarki28 Duk lokacin da sarki ya shiga Haikalin Ubangiji, sai matsara su ɗauki garkuwoyin, su kuma mayar da su a ɗakin tsaro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Duk sa’ad da sarki ya tafi wurin haikalin Ubangiji, matsara sukan riƙe garkuwoyinsu, daga baya kuma sai su mai da su ɗakin tsaro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |