1 Sarakuna 14:27 - Littafi Mai Tsarki27 A maimakonsu kuwa sarki Rehobowam ya yi garkuwoyin tagulla, ya sa a hannun shugabannin masu tsaro waɗanda suke tsaron ƙofar gidan sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Saboda haka sarki Rehobowam ya yi garkuwoyin tagulla ya mayar da su. Ya kuma naɗa waɗannan shugabannin matsara ya sa su aiki a ƙofar zuwa fadan sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |