1 Sarakuna 14:23 - Littafi Mai Tsarki23 Gama su ma sun gina wa kansu wuraren tsafi a tuddai, da ginshiƙai, da gumaka a tuddai, da cikin duhuwar itatuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Sun kuma kafa wa kansu masujadai da suke kan tuddai, da a kan keɓaɓɓun duwatsu, suka kuma gina ginshiƙan Ashera a kowane tudu, da kuma a ƙarƙashin kowane duhuwar itace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |