15 Sa'an nan ya ce masa, “Zo mu tafi gida ka ci abinci.”
15 Saboda haka annabin ya ce masa, “Zo gida tare da ni ka ci abinci.”
ya bi bayan annabin nan da ya fito daga Yahuza, ya same shi yana zaune a gindin itace oak. Ya tambaye shi, “Ko kai ne annabin da ya zo daga Yahuza?” Mutumin ya amsa, “I, ni ne,”
Amma annabin ya ce, “Ba zan koma tare da kai ba, ba kuwa zan shiga gida ba, ko in ci abinci, ko in sha ruwa tare da kai a wannan wuri,