1 Sarakuna 13:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ya ce musu su ɗaura wa jakinsa shimfiɗa. Sai suka ɗaura wa jakin shimfiɗa, shi kuwa ya hau, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai ya ce wa ’ya’yansa, “Ku yi wa jakina shimfiɗa.” Da suka yi wa jakin shimfiɗa, sai ya hau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |