1 Sarakuna 11:41 - Littafi Mai Tsarki41 Sauran ayyukan Sulemanu, da dukan abin da ya yi, da hikimarsa an rubuta su a littafin tarihin Sulemanu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Game da sauran ayyukan mulkin Solomon, da dukan abubuwan da ya yi, da hikimar da ya nuna, an rubuta su a littafin tarihin Solomon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |