1 Sarakuna 11:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ya auri mata ɗari bakwai, dukansu kuwa gimbiyoyi ne. Yana kuma da ƙwaraƙwarai ɗari uku. Matan nan nasa kuwa suka janye zuciyarsa daga bin Ubangiji, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ya auri mata ɗari bakwai, haifaffun gidan sarauta, da kuma ƙwarƙwarai ɗari uku. Matan nan nasa suka karkatar da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |