1 Sarakuna 11:22 - Littafi Mai Tsarki22 Amma Fir'auna ya ce masa, “Me ka rasa a nan har da kake so ka koma ƙasarka?” Hadad ya ce masa, “Ka dai yardar mini kawai in tafi.” Ya kuwa koma ƙasarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Fir’auna ya tambaye shi, ya ce, “Me ka rasa a nan da kake so ka koma garinka?” Ya ce, “Ba kome, amma ka dai bar ni in tafi!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |