1 Sarakuna 10:7 - Littafi Mai Tsarki7 Amma ban gaskata da labarin ba, sai da na zo na gani da idona, ashe, ko rabi ma ba a faɗa mini ba, gama hikimarka da wadatarka sun fi abin da na ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Amma ban gaskata waɗannan abubuwa ba sai da na zo na gani da idanuna. Tabbatacce, ba a ma faɗa mini ko rabi ba. Gama cikin hikima da arziki, ka wuce labarin da na ji nesa ba kusa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |