23 Sarki Sulemanu ya fi dukan sarakunan duniya dukiya da hikima.
23 Sarki Solomon ya yi suna a wadata fiye da dukan sarakunan duniya.
Ko da yake ni ne mafi ƙanƙantar tsarkaka duka, ni aka ba wannan alheri in yi wa al'ummai bishara a kan yalwar Almasihu marar ƙididdiguwa,
Zan maishe shi ɗan farina, Mafi girma daga cikin dukan sarakuna.
Na ce wa kaina, “Na zama babban mutum, na fi duk wanda ya taɓa mulkin Urushalima hikima. Hakika na san hikima da ilimi.”
I, na ƙasaita fiye da dukan waɗanda suka riga ni zama a Urushalima. Hikimata kuma ba ta taɓa rabuwa da ni ba.