1 Sarakuna 10:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sarki Sulemanu ya yi manyan garkuwoyi guda ɗari biyu da zinariya. Anyi kowace garkuwa da shekel ɗari shida na zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sarki Solomon ya yi manyan garkuwoyi ɗari biyu na zinariya. An yi kowace garkuwa da zinariya bekas ɗari shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |