1 Sarakuna 10:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sarauniyar Sheba ta ji labarin sunan da Sulemanu ya yi ta dalilin sunan Ubangiji, ta zo don ta jarraba shi da tambayoyi masu wuya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’ad da sarauniyar Sheba ta ji game da sunan da Solomon ya yi, da kuma dangantakarsa da Ubangiji, sai ta zo tă gwada shi da tambayoyi masu wuya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |