1 Sarakuna 1:45 - Littafi Mai Tsarki45 Zadok firist, da annabi Natan kuma suka zuba masa mai a Gihon don ya zama sarki. Daga can suka tashi da murna don haka ake hayaniya a birnin. Wannan ita ce hayaniyar da kake ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Zadok firist kuwa da annabi Natan sun shafe shi sarki a Gihon. Daga can suka haura suna kirari, birni kuwa ta ɓarke da sowa. Surutun da kake ji ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |