1 Sarakuna 1:44 - Littafi Mai Tsarki44 Sarki ya aiki Zadok, firist, da annabi Natan, da Benaiya ɗan Yehoyada, da masu tsaron lafiyar sarki. Su kuwa suka sa Sulemanu ya hau alfadarin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Sarki ya aika shi tare da Zadok firist, annabi Natan, Benahiya ɗan Yehohiyada, Keretawa, da Feletiyawa, suka sa shi a kan dokin sarki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |