1 Sarakuna 1:41 - Littafi Mai Tsarki41 Adonija da dukan baƙin da suke tare da shi suka ji amon sowa bayan da suka gama cin abinci. Da Yowab ya ji busar ƙaho, sai ya ce, “Mene ne dalilin wannan hargitsi a birni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Adoniya tare da dukan baƙin da suke tare da shi kuwa suka ji wannan sa’ad da suke gama bikinsu. Da jin busan ƙaho, sai Yowab ya yi tambaya, ya ce, “Me ya jawo surutu haka a birni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |