1 Sarakuna 1:3 - Littafi Mai Tsarki3 Suka kuwa nemi kyakkyawar yarinya a dukan ƙasar Isra'ila. Sai suka sami Abishag a Shunem, suka kawo ta wurin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Suka nemi kyakkyawar yarinya cikin fāɗin Isra’ila, sai suka sami Abishag, mutuniyar Shunam, suka kawo ta wa sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |