1 Samaʼila 8:3 - Littafi Mai Tsarki3 Amma 'ya'yansa ba su bi gurbin mahaifinsu ba, amma suka mai da hankalinsu ga neman kuɗi, suka yi ta cin hanci, suka danne gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Amma ’ya’yansa ba su bi hanyar mahaifinsu ba. Suka mai da hankalinsu ga neman kuɗi da cin hanci, suna kuma danne gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |