1 Samaʼila 7:16 - Littafi Mai Tsarki16 A kowace shekara yakan fita rangadi zuwa Betel, da Gilgal, da Mizfa, inda yakan yi musu shari'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Shekara-shekara Sama’ila yakan fita rangadi zuwa Betel, da Gilgal da Mizfa inda yakan yi musu shari’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |