1 Samaʼila 4:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sai ta sa wa yaron suna Ikabod, wato ɗaukaka ta rabu da Isra'ila domin an ƙwace akwatin alkawarin Allah, domin kuma surukinta da mijinta sun rasu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Ta ba wa yaron suna Ikabod, ma’ana “Ɗaukaka ta rabu da Isra’ila”, domin an ƙwace akwatin alkawarin Allah, domin kuma mutuwar surukinta da na mijinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |