28 da Arower, da Sifmot, da Eshtemowa,
da Anab, da Eshtemowa, da Anim,
Nasu yankin ƙasar ya miƙa daga Arower wadda take a gefen kwarin Arnon, da birnin da yake tsakiyar kwarin, da dukan ƙasar tudu kusa da Medeba,
da Yattir tare da wuraren kiwo nata, da Eshtemowa tare da wuraren kiwo nata,