1 Samaʼila 30:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sa'ad da Dawuda ya komo Ziklag, sai ya aika wa abokansa, dattawan Yahuza, da rabo daga cikin ganimar, ya ce, “Ga kyauta dominku, daga cikin ganimar maƙiyan Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Da Dawuda ya iso Ziklag, sai ya aika wa abokansa, dattawan Yahuda da rabo daga cikin ganimar ya ce, “Ga kyauta dominku, daga cikin ganimar maƙiyan Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |