1 Samaʼila 30:23 - Littafi Mai Tsarki23 Amma Dawuda ya ce, “'Yan'uwana, ba za ku yi haka da abin da Ubangiji ya ba mu ba. Ubangiji ya kiyaye mu, ya kuma ba da maharan da suka washe mu a hannunmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Dawuda ya ce, “A’a, ’yan’uwana ba za ku yi haka da abin da Ubangiji ya ba mu ba. Ya tsare mu, ya kuma bashe sojojin da suka yi gāba da mu a hannuwanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |