1 Samaʼila 30:2 - Littafi Mai Tsarki2 Suka kwashe mata da dukan waɗanda suke ciki manya da ƙanana, suka tafi da su. Ba su kashe kowa ba, amma suka kwashe su, suka tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 suka kwashe mata, yara da tsofaffi da dukan abubuwan da suke cikin garin. Ba su kashe kowa ba, amma suka kwashe su, suka tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |