1 Samaʼila 30:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai Dawuda ya yi ta karkashe su tun faɗuwar rana har zuwa kashegari da yamma. Ba wanda ya tsira daga cikinsu sai samari ɗari huɗu waɗanda suka tsere a kan raƙuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Dawuda ya yaƙe su tun daga fāɗuwar rana har yammar kashegari. Ba ko ɗaya da ya tsira sai samari ɗari huɗu waɗanda suka tsere a kan raƙuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |