1 Samaʼila 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya sheƙa zuwa wurin Eli, ya ce, “Ga ni, gama ka kira ni.” Amma Eli ya ce masa, “Ban kira ka ba, koma ka kwanta.” Sai Sama'ila ya koma ya kwanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai ya ruga wajen Eli ya ce, “Ga ni, gama ka kira ni.” Eli ya ce, “Ɗana ban kira ba, je ka kwanta”. Saboda haka ya tafi ya kwanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |