1 Samaʼila 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Yaron nan Sama'ila yana yi wa Ubangiji aiki a hannun Eli. A lokacin nan Ubangiji bai cika yin magana da mutane ba, ba safai kuma ake samun wahayi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Yaron nan Sama’ila ya yi hidima a gaban Ubangiji a ƙarƙashin Eli. A waɗannan kwanaki kuwa jin magana daga wurin Ubangiji ba safai ba, babu kuma wahayi da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |