1 Samaʼila 28:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sama'ila ya riga ya rasu, dukan Isra'ilawa kuwa suka yi makoki dominsa, suka binne shi a garinsu, wato Rama. Saul kuma ya riga ya kori masu duba da masu maita daga ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Sama’ila dai ya riga ya rasu, dukan Isra’ila suka yi makokinsa suka binne shi a garinsa a Rama. Shawulu kuma ya kori duk masu duba da masu maitanci daga ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |