1 Samaʼila 28:24 - Littafi Mai Tsarki24 Matar kuwa ta yi hanzari ta yanka turkakken maraƙinta, ta ɗauki gari ta kwaɓa, ta toya abinci marar yisti da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Matar kuwa tana da maraƙin da take kiwo a gida, sai ta ɗauke shi nan da nan ta yanka. Ta ɗauki garin fulawa ta kwaɓa, ta yi waina marar yisti. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |