1 Samaʼila 27:9 - Littafi Mai Tsarki9 Dawuda yakan fāɗa wa ƙasar, ya hallaka ta, ba zai bar mace ko namiji da rai ba. Ya kuma kwashe tumaki, da shanu, da jakai, da raƙuma, da tufafi, ya komo zuwa wurin Akish. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Duk lokacin da ya yaƙi wani wuri, ba ya barin namiji ko mace da rai, amma sai ya kwashe tumaki, da shanu, da jakuna, da raƙuma, da riguna, sa’an nan yă koma wurin Akish. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |